Dan waken shinkafa,wake,da fulawa

3 cooks are planning to make this
Edit recipe
Share

Ingredients

  1. Shinkafan tuwo
  2. Wake
  3. Fulawa
  4. Kuka
  5. Tokan miya
  6. Man kuli
  7. Yajin borkono

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki gyara shinkafanki ki wanke ki jika, zaki gyara wakenki.idan shinkafan ya jiqu sai ki hadasu kamar haka: sai ki markada yayi laushi sosai

  2. 2

    Ga kullinki kamar haka

  3. 3

    Sai ki zuba kuka da ruwan kanwa ki jujjuya

  4. 4

    Kin juyashi sosai sai ki daura ruwa a wuta har ya tafasa sai ki wanke hannunki kifara jefawa har ki gama

  5. 5

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Fancy's Bakery
Fancy's Bakery @cook_15420396
on
Gombe State
Up coming baker🎂🍔🍰 Cooking and baking is one of my best hobby%🍲🍛🍴🍽
Read more