Edit recipe
Share

Ingredients

  1. Shinkafar tuwo Kofi uku
  2. Attaruhu,albasa,manja

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko dai Miyar na fara yi amma Sai da na surfa Wake na na cire bawonsa na wanke,Sannan na zuba shi a tukunya NASA masa gishiri da Dan Maggie daidai tasting dina,Sannan na soya Kayan Miyar na tare da manja sama sama Sai na zuba shi a cikin tukunyar Sannan na dakko tafasassan nama na wanda yaji curry da tafarnuwa NASA a ciki,Sai Kuma na zuba ruwa Kofi 6 Sai na rufe tukunya din harna tsawon Minti 40 Sannan NASA ludayi na farfasa sauran wanda be karasa nuna ba bayan naga ma nasake rufe shi

  2. 2

    To gaskiya dokokin yin tuwo biyu ne zuwa uku. 1 na farko ana son ki samu shinkafar me kyau Sannan Duk kyawunta tana bukatar gyara,Sai na num 2 ba'a son wuta tayi yawa a tuwo wani lokaci baya dahuwa duka Sai yayi Rabi da Rabi Dan haka a lura,

Reactions

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Mmn Khaleel's Kitchen
on
Jigawa state Nigeria