Miyar albasa

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan
Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Miyar akwae dadi Kuma ba'a sa Mata ruwa

Kara karantawa
Gyara girkin
Tura

Kayan aiki

  1. Attaruhu
  2. Tumatir
  3. Kyn dandano
  4. Mae

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kiyi grating kyn miyar ki ki yanka albasa me yawa sosae ki xuba Mae a kasko ki fara soya albasar sama sama sae ki juye kyn miyar ki barsu su soyu

  2. 2

    Kisa kyn dandano da curry da spices kisa sugar kadan ki juya ki barta tayi sae ki sauke aci d abinci ko doya ko dankali

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa